Majalisar Dokokin Najeriya ta 10
Appearance
Majalisar Dokokin Najeriya ta 10 | |
---|---|
legislative term (en) | |
Bayanai | |
Elected in (en) | Zaben majalisar dattawan Najeriya 2023 |
Ƙasa | Najeriya |
Mabiyi | 9th National Assembly of Nigeria (en) |
Lokacin farawa | 13 ga Yuni, 2023 |
Majalissar dokoki ta 10 ta Tarayyar Najeriya ita ce majalisa mai wakilai biyu da aka ƙaddamar a ranar 13 ga Yunin shekarar 2023 kuma za ta ci gaba da aiki har zuwa ranar 13 ga Yuni shekarar 2027 mai zuwa.